Back to Top

Attah Ivo - Mutumin Galilee Lyrics



Attah Ivo - Mutumin Galilee Lyrics




[ Featuring Kespan yaron zaki ]

Oh Oh Oh Oh
Oh Oh Oh Oh
Oh Oh Oh Oh
Akwai Wani Mutumin Galilee
Shi Ne Isa Almasihu
Yana Ayukan Al'ajibi
Yana Cike Da Tawalihu
Shi Ya Biya Dukkan Bukatuna
Shi Ya Ba Ba Ni Sabon Rai
Shi Ya Share Dukkan Hawaye Na
Shi Ya Wanke Ni Sosai

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Shi Ne Makiyayi Na
Ni Zan Bishi
Shi Ne Duk Tunani Na
Shi Ne Mai Kalmomin Ba Da Rai
Har Abada
Har Abada
Ina Son Mutumin Nan Sosai
Shi Ya Fara So Na
Ya Wanke Mun Zunubai Na
Kaunar Sa Babu Iyaka
Komai Ya Ba Ni Ban Biya Ba
Dukka Shi Ya Ba Ni Kyauta

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Yana So Na
Yana So Na
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Yana So Na
Yana So Na
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


Hausa

Oh Oh Oh Oh
Oh Oh Oh Oh
Oh Oh Oh Oh
Akwai Wani Mutumin Galilee
Shi Ne Isa Almasihu
Yana Ayukan Al'ajibi
Yana Cike Da Tawalihu
Shi Ya Biya Dukkan Bukatuna
Shi Ya Ba Ba Ni Sabon Rai
Shi Ya Share Dukkan Hawaye Na
Shi Ya Wanke Ni Sosai

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Shi Ne Makiyayi Na
Ni Zan Bishi
Shi Ne Duk Tunani Na
Shi Ne Mai Kalmomin Ba Da Rai
Har Abada
Har Abada
Ina Son Mutumin Nan Sosai
Shi Ya Fara So Na
Ya Wanke Mun Zunubai Na
Kaunar Sa Babu Iyaka
Komai Ya Ba Ni Ban Biya Ba
Dukka Shi Ya Ba Ni Kyauta

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Ina Son Mutumin Nan Na Galilee
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Yana So Na
Yana So Na
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa

Yana So Na
Yana So Na
Yana So Na
Ni Ma Ina Son Sa
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Attah Ivo, Mr soundcraft, Kespan yaron zaki
Copyright: Lyrics © HIGHVIBES DIGITAL LLC

Back to: Attah Ivo



Attah Ivo - Mutumin Galilee Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Attah Ivo
Featuring: Kespan yaron zaki
Language: Hausa
Length: 4:26
Written by: Attah Ivo, Mr soundcraft, Kespan yaron zaki
[Correct Info]
Tags:
No tags yet