Back to Top

BHP - Wanka (feat. BOC) Lyrics



BHP - Wanka (feat. BOC) Lyrics




Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga

Kai wa cece chan
Ta shugo da kakana
Baby zauna mana kama copi dandana?
Ta tirtila da ta zo ka sunsuna
Sunan ta wai aliya
Da kawar ta sadika
Mai baya da nauyi aman ba gaba
Ama kekawa ce
Ta shiga mota mu ka zarce
A zone 4 mu ka pare
Ido kaman maye
Kwakwalwa ya zare
Kwalawa sun gane
Kai opisa yawa ne
Tsiyan dadi sai ya kare
Now gorilla with bag
Strap with a bang with the gang
We do it only once and it stands
Understand?
A mun kwace kwalon
In ka isa to zo ka ansa
In ba mu ai a pasa wasan
A piga kazan
Ba yunwa ba kunya
Da cokali mu ke cin suya
Son tsorata ai sun buya

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga
Rolly rola mu cigaba da gashi
Coco da pashi
Kai ya dau chagi
Magana banza kar ka gwada a gaban sarki
Ka ji?
Ga kudi da en kajia en batti
Gidan su ba penti
Sai karya shegu en gulma
Yaushe zaku tuba
Rayuwan bariki ne man kudi
Ta ba ni shi
Ni ko na dau da hanzari
Mun gama tace wai zan tafi
Na ba ta dalla
Na karba numba dan nan gaba
Na kama hanya
Errthing of mine is an a game
You dont deserve the a in the word lame
No pain no gain
Nigga get off my lane
Your girl is on my cane
Yea she give me brain
Cuz i make it rain
To kar ka gwada
Ko uwa ta rasa
To kar ka gwada
Ko uwa ta rasa

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara

Word
A lagos street muka sadu
Da dare misalin karfe sha biyu
Sai ta ce mun baba ka hadu
Hakika kai na gani dazu
Tabbas da ranana gan ka
Amma sai da ka kashe min idanu
Sananin bafu
Ga ka da swagu
Yau kuma ina ne za a yi chasun?
Kafin in sani ta fara mini hidima
Je ka ka dawo
Fiye da direba mai jigila
Wai na hadu na fi karfin a yi mini rigima
In ta gan ni ji take kamar ta fara birgima
Shi ko wai mu ne yan papa
Don mun ce bamu cin jan nama
Da sanyi muna shan raba
Wai burgewa muke don mata
Ahap adawa tsantsa
Kawai don mun sha wanka
Ni da gayu na a sarautan mu muke
In sarkin garin ku na bukatar
A durkusa masa ne ku ce mishi
Ya je chan gun bawan sa
Kuma tun ba yau ba
Tun mulkin baban sa
Aka san mu da manyan harka
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga

Kai wa cece chan
Ta shugo da kakana
Baby zauna mana kama copi dandana?
Ta tirtila da ta zo ka sunsuna
Sunan ta wai aliya
Da kawar ta sadika
Mai baya da nauyi aman ba gaba
Ama kekawa ce
Ta shiga mota mu ka zarce
A zone 4 mu ka pare
Ido kaman maye
Kwakwalwa ya zare
Kwalawa sun gane
Kai opisa yawa ne
Tsiyan dadi sai ya kare
Now gorilla with bag
Strap with a bang with the gang
We do it only once and it stands
Understand?
A mun kwace kwalon
In ka isa to zo ka ansa
In ba mu ai a pasa wasan
A piga kazan
Ba yunwa ba kunya
Da cokali mu ke cin suya
Son tsorata ai sun buya

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara
Shegu kai en gulma
Da ga yane su ka ruga
Da ga yane su ka ruga
Rolly rola mu cigaba da gashi
Coco da pashi
Kai ya dau chagi
Magana banza kar ka gwada a gaban sarki
Ka ji?
Ga kudi da en kajia en batti
Gidan su ba penti
Sai karya shegu en gulma
Yaushe zaku tuba
Rayuwan bariki ne man kudi
Ta ba ni shi
Ni ko na dau da hanzari
Mun gama tace wai zan tafi
Na ba ta dalla
Na karba numba dan nan gaba
Na kama hanya
Errthing of mine is an a game
You dont deserve the a in the word lame
No pain no gain
Nigga get off my lane
Your girl is on my cane
Yea she give me brain
Cuz i make it rain
To kar ka gwada
Ko uwa ta rasa
To kar ka gwada
Ko uwa ta rasa

Wai mu ne en karya
Dan wai mun sha wanka
Su ka kai mu gidan kara

Word
A lagos street muka sadu
Da dare misalin karfe sha biyu
Sai ta ce mun baba ka hadu
Hakika kai na gani dazu
Tabbas da ranana gan ka
Amma sai da ka kashe min idanu
Sananin bafu
Ga ka da swagu
Yau kuma ina ne za a yi chasun?
Kafin in sani ta fara mini hidima
Je ka ka dawo
Fiye da direba mai jigila
Wai na hadu na fi karfin a yi mini rigima
In ta gan ni ji take kamar ta fara birgima
Shi ko wai mu ne yan papa
Don mun ce bamu cin jan nama
Da sanyi muna shan raba
Wai burgewa muke don mata
Ahap adawa tsantsa
Kawai don mun sha wanka
Ni da gayu na a sarautan mu muke
In sarkin garin ku na bukatar
A durkusa masa ne ku ce mishi
Ya je chan gun bawan sa
Kuma tun ba yau ba
Tun mulkin baban sa
Aka san mu da manyan harka
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Dauda Usman, Luka Madaki
Copyright: Lyrics © TUNECORE INC, TuneCore Inc., O/B/O DistroKid

Back to: BHP



BHP - Wanka (feat. BOC) Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: BHP
Language: English
Length: 4:42
Written by: Dauda Usman, Luka Madaki

Tags:
No tags yet