Kinsan dakece nasaba
Akan sonki banida sakka
Koda za'aimini duka
JINI ZUCIYA harda stoka
Dakeni zanrufe Kofa
Yazangane so nahakiqa
Masoyinka shi zaikiqa
Dakinsaka na aminta
Amma kinkamini bota
Jikiyafikau dafata
So inyakama ZUCIYA
Rabaso za'asha wuya
Kamar kinsakani channima
Kamar kinsakani channima
Sanyikasa ayiswaka
Zamadake bani dakka
Iyawuya zanidauka
So inyashige jiki shima
Zaisa kunnuwa suxan kurma
Wata adule saida Zara
Zamadake Nina stara
Abanike nayizarra
Dake za'adaura aurena
Sanyikasa ayiswaka
Zamadake bani dakka
Iyawuya zanidauka
Akan sonki banida sakka
Koda za'ayiminiduka
JINI ZUCIYA harda stoka
Dakeni zanrufe Kofa
Yazangane so nahakiqa
Masoyinka shi zaikiqa
So inyakama ZUCIYA
Rabaso za'asha wuya
Kamar kinsakani channima