Dj!
Ga cele, ga cele
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
(Yan mata)
Tayi fushi cele mene kai mata?
Ko ta tafi, zata dawo talata
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
Cele ya ga cele (haba)
Cele ya ga cele (shikenan)
Cele ya ga cele (eh)
Cele ya ga cele (shikenan)
Tattaba formation kar cele yai maka lalata
Irin wannan shigowan ai dole makiya su jigata
Munga samu- munga rashi mun san yakamata
Aci yau - aci gobe da jibi Allah ya kai mu gata
Cele ya ga cele
Zasu mutu yan bad bele (ehmana)
Cele ya ga cele
Karkada koko mu miki..
Hotunan duka muyi monetizing
Cele da Ab eh, (Surprising)
Duka mun bada babu minimizing
No time kuma ba lokacin summarising kai
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
(Yan mata)
Tayi fushi cele mene kai mata?
Ko ta tafi, zata dawo talata
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
Karkada wandan ki kar cele yai miki lalata
Cele ya ga cele (haba)
Cele ya ga cele (shikenan)
Cele ya ga cele (eh)
Cele ya ga cele (shikenan)
Hoto da ni one-five
Video two-five
Ah-ah-ah haba cele
Ai cele yanzu ka wuce nan
Farashin ka ta tashi
Allah babban yaya?
Yanzu ka zama international
Kuma fa haka ne fa babban yaya..
........