Back to Top

Dani Za'a Daura Video (MV)




Performed By: Dj Saniyaya
Language: English
Length: 3:04
Written by: Sani Yusuf




Dj Saniyaya - Dani Za'a Daura Lyrics
Official




Dani zaa daura
Nasan kin fahimta sosai
Aure zamu kulla
Farin ciki zamuyi bawai
Sonki ni ya gallabe ni
Ki agaje ni ki tallafe ni
Kar ki bari a zaulaye ni
Ce kina sona don ki karfafe ni
Kada in shiga tsautsayi
So yana cire kaikayi
Na rasa ya zana yi
Tunda a zuciya yayi dabaibayi
Ki bani kalmar so na huta
Tunda sonki nake farauta
Kar ki barni nayo jigata
Sahibata a so ki nadan sarauta
Na dace masoyiya
Mai haskaka zuciya
Ke na rike aminiya
Don Allah karda kibarni nasha wuya
Cewa magauta ga gwaninki
Mai hanasu su tsangwame ki
Duk randa na mallake ki
Ko kuda ban bari ya takure ki
Dani zaa daura
Yan mata
Aure zamu kulla
Yar gata
Dake zana zauna
Matsayin mata ta
In baki zanji kuna
Sosai a zuciyata
Ga sabon lamari
Baby zanyi miki albishiri
In munyi aure dani dake
Ba mummunan lamari
Nayi alkawari
Zansa kiyi alfahari
Kinsan bana miki karya baby
Kawai ki yarda dani
Bude hannu ki mini oyoyo
Duk abinda kikka fadi zanyo
Ke kadai kike yimin wayo
Jiki da zuciya na baki nace ungo
Dani zaa daura
Yan mata
Aure zamu kulla
Yar gata
Dake zana zauna
Matsayin mata ta
In baki zanji kuna
Sosai a zuciyata
Ina yinki sosai
Ina sonki sosai
Ina yinki sosai yar gata
Ina sonki sosai yan mata
Kema dake zaa daura
Matsayin matata
Dake zaa daura
Matsayin matata
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.




Dani zaa daura
Nasan kin fahimta sosai
Aure zamu kulla
Farin ciki zamuyi bawai
Sonki ni ya gallabe ni
Ki agaje ni ki tallafe ni
Kar ki bari a zaulaye ni
Ce kina sona don ki karfafe ni
Kada in shiga tsautsayi
So yana cire kaikayi
Na rasa ya zana yi
Tunda a zuciya yayi dabaibayi
Ki bani kalmar so na huta
Tunda sonki nake farauta
Kar ki barni nayo jigata
Sahibata a so ki nadan sarauta
Na dace masoyiya
Mai haskaka zuciya
Ke na rike aminiya
Don Allah karda kibarni nasha wuya
Cewa magauta ga gwaninki
Mai hanasu su tsangwame ki
Duk randa na mallake ki
Ko kuda ban bari ya takure ki
Dani zaa daura
Yan mata
Aure zamu kulla
Yar gata
Dake zana zauna
Matsayin mata ta
In baki zanji kuna
Sosai a zuciyata
Ga sabon lamari
Baby zanyi miki albishiri
In munyi aure dani dake
Ba mummunan lamari
Nayi alkawari
Zansa kiyi alfahari
Kinsan bana miki karya baby
Kawai ki yarda dani
Bude hannu ki mini oyoyo
Duk abinda kikka fadi zanyo
Ke kadai kike yimin wayo
Jiki da zuciya na baki nace ungo
Dani zaa daura
Yan mata
Aure zamu kulla
Yar gata
Dake zana zauna
Matsayin mata ta
In baki zanji kuna
Sosai a zuciyata
Ina yinki sosai
Ina sonki sosai
Ina yinki sosai yar gata
Ina sonki sosai yan mata
Kema dake zaa daura
Matsayin matata
Dake zaa daura
Matsayin matata
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Sani Yusuf
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Dj Saniyaya

Tags:
No tags yet