Yan sanda a lungu suna karban bribe
Me wa'azi a yau shima na karban bribe
Mannya har da yara suna goyon bribe
Kuji tsoron Allah wallahi ku dena cin hanci
Karba da bada cin hanci na dai da sayar da kai
Wannan al'adar ba tamu ba amma ta maimaye
Bribe! I call her the bride of shaytan
Yar uwar kisan kai, budurwar zalumci
Cin hanci amaryar shaytan
Ko makaranta zaka shiga
Komin gwanintar ka kila
Sai ka dan tura cin hanci
Mu da babu caddas toh ya za'a yi da mu
Ka gani? Hattara dai?
Hatta hattara dai
The pocket that bribes owns the day
The creeping temptress has gotten bold
Emboldened by the embrace of our myopia
There she goes
Flowering with the stench of death and suffering
Incompetence
Incompetence taking my place
Right before my eyes
Amma ina ni ina maga
Ko a asibi likita na bada hankali ga cin hanci
Talaka dai ya ga abu iri iri
Kudin samun magani daban
Kudin samun magani akan lokaci kuma daban
Cin hanci amaryar shaytan
Dan sanda da albashin sa dan siri siri
Aka bashi cin hanci a ce kar ya karba
Hattara dai
Toh in aka saki me laifi ya komo cikin al'umma
Ai lefin zai kara yi tunda yana da kudin bada cin hanci
Yan sanda a lungu suna karban bribe
Me wa'azi a yau shima na karban bribe
Mannya har da yara suna goyon bribe
Kuji tsoron Allah wallai ku dena cin hanci
A dai cin hanci
Daina cin hanci