Back to Top

Sabon Rai don Kowa Video (MV)

G Feelingz - Sabon Rai don Kowa Lyrics

[ Featuring Chingtok Ishaku ]

SABON RAI DON KOWA

INTRO: Dukkan duniya za ta gi ka
Dukkan rayuwan mu za mu bi ka
Dukkan Al'umma ga bisharan Almasihu
Bisharan mulkin Ubangiji

VERSE 1

Glory in the highest ina hurry to obey His highness
Munzo ne mu chanza planet
Da bangaskiya than is timeless
Ikon Isa, tabacheche a gare mu
Coz we armed yes
Take nations and towns villages and harmlets
Wa'azi ako ina screaming loud like sirens
Daga Yesu zuwa farkon missionary in Africa Goerge Smit, David Livingstone Binharm da SIM
Ga Pa Elton, Baba Egbe, Paul Gindiri
Ambassadors with beautiful feet have never known defeat
A dukan duniya yanchin mune kawo haske kaman sa'fe
Masu noma, masu taki
An bamu zarafi muyi shuki
Gajimarai zub da ruwa
Rana haska Yesu ke mulki
Shi yace muje mai Nassara ne kadai Sarki
Yan uwa mu tashi staye
Yanzu fa mu muke da aiki
For generations the passion of Christ
Has been on
Sojoji mu dauke gichiye don't sleep on
Almajirtar da dukkan al'ummai Christ won
Be faithful to pass the legacy coz Jesus Christ is coming,
Kafin zuwan sa sai mun gama sheda bisharan mulki sa a kowata panni
Domin kowa ya Sani

CHORUS
Sabon Rai Don Kowa
Sabon rai Don Kowa
Sabon Rai Don Kowa
Sabon rai Don Kowa
Aniyar mu kenan mu nema yan'uwa
Wadanda basu san Sabon rai nan ba
Addua'ar mu kenan mu nema yan'uwa
Wadanda basu san Sabon rai nan ba

VERSE 2
Sana'an Uban mu, muka gada
Rai harabada na kyauta
Wato YESU shine kadai hanya
Zuwa wurin Uba Jacobs ladder
Sujada in the Spirit & Truth yana da lada
Ko antare hanya dole muje a jirgi ko okada
We won't loose souls in the fold babu asara
Litafin Mai Sarki a kowani harche samuyi fasara Yesu ya bamu nasara
Africa loving God must be more native than Ankara
Mix prayers and the word like say na yam and akara
Babu hutu sai dukan duniya
Sun gaskanta gare Shi
Da furuchi na bari wutan Ruhaniya ya tashi
Daukaka ga Yesu don shike tada matatu
Ku gaskanta da Uba don bangaskiyan ku ya karfafu
Multiply disciples masu kauna tabacheche za suji umurnin Yesu
Kuma suyi masa biyaya
Babu son kai
Ku rabawa kowa sabon rai
Don ni na ba Rai na jinina kade ke fansa
Ni kade ke wanke zunubai sabon wanka
Zamu je dukkan duniya, muyi waza'aji, mune Malamai, koya musu darasi
Mu tuge karfin iblis,
Muna kowa wuta a titi kaman gobaran petri achikin tanka don duk Wanda ya Bada gaskiya ya sanka

OUTRO: Dukkan duniya za ta gi ka
Dukkan rayuwan mu za mu bi ka
Dukkan Al'umma ga bisharan Almasihu
Bisharan mulkin Ubangiji
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

English

Writer: Ali Samson Yakubu, Joshua Samson
Copyright: Lyrics © Too Lost LLC

Back to: G Feelingz

Tags:
No tags yet