Back to Top

Morell - Arewa Lyrics

Morell - Arewa Lyrics
Official

Yeah Nagode
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
Wai dan shi christa shi kuma musilmi
Bai kai ayi fada ba
Dan ke bahaushiya ita kuma yare dan allah banda gaba
Kayi naka suma suyi nasu
Fadi naki jira ki ji nasu
Rayuwa sai an bi shi da taku
Arewa gidan mu ne gabadaya mu fara gyara wa
Matasa
Idan nace arey ku ce arewa
Arey arewa arey arewa in nace arey arena arey
Idan nace arey ku ce arewa
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
Kar mu bari a raba mu nace
Arewa united
In kowa na supporting nasu
Ya kamata muma mu daga namu
Dan a ji mu a duniya
Duk duniya
Kadan kadan mu fara duba wa
Kayi naka kema kiyi naki
Dan allah a bar mata suyi aiki
Deina danna wa matan mu iyanci
Deina hana wa yayan mu basic education ai baa replacing
Masu baiwa bar su suyi chasing
Ai kun ga ahmed musa da shehu abdullahi
Da musa akilah toh ku ce arewa
Arey arewa arey arewa in nace arey arena arey
Idan nace arey ku ce arewa
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.

English

Yeah Nagode
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
Wai dan shi christa shi kuma musilmi
Bai kai ayi fada ba
Dan ke bahaushiya ita kuma yare dan allah banda gaba
Kayi naka suma suyi nasu
Fadi naki jira ki ji nasu
Rayuwa sai an bi shi da taku
Arewa gidan mu ne gabadaya mu fara gyara wa
Matasa
Idan nace arey ku ce arewa
Arey arewa arey arewa in nace arey arena arey
Idan nace arey ku ce arewa
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
Kar mu bari a raba mu nace
Arewa united
In kowa na supporting nasu
Ya kamata muma mu daga namu
Dan a ji mu a duniya
Duk duniya
Kadan kadan mu fara duba wa
Kayi naka kema kiyi naki
Dan allah a bar mata suyi aiki
Deina danna wa matan mu iyanci
Deina hana wa yayan mu basic education ai baa replacing
Masu baiwa bar su suyi chasing
Ai kun ga ahmed musa da shehu abdullahi
Da musa akilah toh ku ce arewa
Arey arewa arey arewa in nace arey arena arey
Idan nace arey ku ce arewa
Arey arewa arey arewa arey arewa arey arewa
[ Correct these Lyrics ]
Writer: MUSA AKILAH
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid

Back to: Morell

Morell - Arewa Video
(Show video at the top of the page)

Performed By: Morell
Language: English
Length: 3:03
Written by: MUSA AKILAH
[Correct Info]
Tags:
No tags yet