Ohhhh yea yea yeaaaa
Na ketere Hanyar ka nayi wassi da muryar ka ka Jani cikin garkin ka ohh ya uba halaye na sun ka dani, basira na ya ki fit da ni ka haska min wutar fitilar ka ohh ya uba
Ina Neman jinkan ka ohh ya uba ka rike ni ka shinge ni cikin rahamar ka
Tip tip tip Teri rip tip
Na bigire da maga narka ka bani marmarin saninka in yi koyi da halayen ka ohhh ya Uba mun ka sa ga darajan ka fansar ka da zatin ka jinkan ka da ikon ka muke Nema
Ina Neman jinkan ka2x ya uba