Back to Top

Saad Hussaini King - ATIKU_KAWAI_2027 Lyrics



Saad Hussaini King - ATIKU_KAWAI_2027 Lyrics




Kai kuban kidan uban maza gayya, (baba Atiku jagaban gayya)
Ciwo dole ayi jinya
Aikii baka son sanya
Teku baharu maliya
Shi zai kada tsintsiya
Yawar watsa shegiya
Tankade da rariya
Kunu na tsamiya
Surar hawainiya
Kasamu kariya
Inkahau dole aasauya
Masaki qoqon qwarya
Dika sa suja baya
Baka bani na iya

Baba Atiku ne kawai (baba Atiku ne kawai)
Baba Atiku ne
Ruwa maganin iska
Tabarya uban daka
Turmi sha daka
Kaja sunbar maka
Dakazo da anbika
Zai kori en iska
Marasa kishi dika
Labule sirrin daka
Talakawa na sanka
Quru'unmu mun baka
Ganye kalar doka
Hadarin ruwa iska
Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

Gaskiya uwar qarya
Maisasu jin kunya
Makarin juqo laya
Arziqi ture tsiya
Gwarzon mazan jiya
Ka girme jan wuya
Insha Allahu nagaya
Inda rai da lafiya
Zaya riqe Najeriya
Mirna da dariya
Zamuyi dajar miya
Birni da alqarya
Dabai nuna wariya
Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

Keson, tallakan qasa (baba Atiku ne kawai)
Dabai, nuna ya isa
Zaisa, nesa tazo kusa
Patsa kama karpasa
Dayake kishin qasa
Daqau,narsa tayi rassa
Cikin, ran, en qasa
Harafi da lanqwasa
Shugaban dabai wasa
Maganin shegun qasa
Dabasa kishin qasa
Manufarsu zai rusa

Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

Ga mamanmu pas ledi (sannu sarauniya Ruqayya Atiku)
Mamanmu shi dadi
Atabashi tayi Raddi
En qasa kuce momi
Zata fiddamu rami
Ita wance na tsami
Balle muce ummi
Insha Allahu zaki zama pas ledi

Banmanta masu girma baa
Shugabannin tahiyar Atiku bawaasa

Ambasada, Atiiku care Foundationn
Aliiyu Bin Abbas, yahwaɗa cewa
Jagorannan na qungiyar (ASO)
Baba Babawo Abubakar, yahurta

Ga Babba gwanina ɗan gidan Babbaa
Alhaji Muhammad Atiku yahwaɗi cewa

Banmanta namu shehin baa
Sheikh Arabo, naji yahwaɗi shima
Da jauro yahwaɗa shima

Da Dr net, yadunmaa
Yadunma uban maza uban fama
Ga Baaba shehu namu ɗan baiwaa
Jagaban masu tsaro, yahwaɗa cewa
Isah A Iisah masoyin kowaa
Jagaban kannywood dashi dasu sunce
Bello kware wallah bani mantakaa
Shugaban Noya ɗaukacinku duk kunce

Sanata Baraka, mai halin girmaa
Naji keda mutanenki kunhwaɗa cewa
Ina ɗan Sudan Abubakar nawaa
Shugaban UAN kun hwaɗa kuma

(Ruwa ruwa ruwa baba (baba Atiku hau kasamar mana)
Wuta ga en qasa baba
Tsaro cikin qasa baba
Haɗa da man fetur
Kiwon lafiya baba
Fanni na illimi baba
Kayan aiki na noma
Da adanun qasa baba
Da en kasuwa baba
Haɗa da malamai baba
Guraabe na aiki baba
Da martabar qasa baba)

Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

(Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai)

Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai

Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai

Dafari nakira, Allahu mamallakina (iyae)
Wanda yayyi almuru safiya darana
Gani zana waqe gwanina dabaya barna
Rabbi taimakan, qara basira akaina
Masooyin mune (eh)
Kuma shugaban mune
Talakawa musan, yanzu damar mune (eh lallai)
Zaɓen dake tape karmu bari afimu zafin kai

Rabbana kaqara salati ga Annabi na
Shugaban mu zaɓaɓɓe ɗa gun ameena
Alihi sahabbai, har tabi'ai roqoona
Zuljalalu sasu ciki suyi daram su zauuna
Naka nakane
Koyaabar gidan kune
Dukkanin abinda sunkai mana muna sane
Dakanmu zamu ko,rasu da guduu susa kai

Kowa ya rena mai labari ganinka shine
Gaskiya makamin asali, gun mutane
Abin dakwai tilin mamaki, kona tonene
Ba batu naneman aure bane kugaane
Atiku namune
Mai kiishin qasar mune
Ilahu taimaka mishi bawankane
Sannan kasa yaqa,ra lafiya yakauda ciwon kai

Ashe asheko iska banauyyi kuduba
Allahu ne yake karewa, bamutum ba
Tsohuwa da babbar magana, ba kaɗan ba
Atiku nada ɗumbin khairi, zamu caaɓa
Ubann mara uba
Maciji uwar kulɓa
Asannu sannu za'aiy kwashe raba
Atiku Abbakar, mutum ne dabaida girman kai

Eeh Baqon munafuki, bana mutumba ɗai kujini
Ansan biri daɓarna yake qwai yanada qarni
Makaaho daɓata madubi, gashi gani
Duhu nadamina, maganin kwaɗaiy abaani
Banrena qanqani
Damutum da aljani
Allah tsaremu aikin dana sani
Atiku Abbakar, shine shugaban dama zaɓai

Baba Atiku adali, mai kishin en qasata
Tallakawa masu kuɗi soyake mu huta
Baya nuna bambancin jinsi ku fahimta
Bashi ba qabilanci gun maza da maatta
Jin jirin wata
Yadare haasken wuta
Naafirta gaskiya, karda kuqaryata
Indarai da lafiya, baba Atiku zamu daura kai
Jama'ar qasa kusan, baba Atiku baya qarya
Kul karku yarda cewa qasar, dashshi aka karya
Idanma dashi aka bata, can abaya
Yanxu yataho gyara so yake asauuya
Kumuiy yafiya
Inlaifi yayi baya
Muma munama Allah kuma yaiyi yafiya
Badan tausayi ba datini Atiku yaasa kai
Yaiy riqon muqamai dayawa cikin siyasa
Babu wanda yayi kokawa, ko yaqosa
Bayasa ido yaga barna balle yaqyasa
Tambaya kuje, kuiwa gwanki ya aamsa
Shirin muna qisa
Masu so suhaddasa
Inata gargadinku karku assasa
Inkunyi zaizamo qaiqai gun masheqiya hau kai
Yariqe muqamin kwastam, babu wasa
Waziri daga bisani yashigo fagen siyasa
Inda yazzamo, gwamnan Adamaawa dakansa
In muna bidar cancanta, bakamarsa
Ko ankar kasa
Nesa ko anan kusa
Nasabarsa zatahau kai tatumurmusa
Su o'o basu badamar mulkin qasa, Jakai

Shi atiku bawai milkin yake bidaba ba
Danko shugabanci bawanda bai riqaaba
Tausayin, dayakewa talakawa yaduuba
Yayanke shawarar, gwara yadaawo yakarba
Ba yayin zamba
Kuma baya tababa
En kasuwa kubar, aikata cin riba
Ga namu yataho gyara, danmusamu encin kai

Dikanmu munsani, baba atiku nada kuddi
Balle ace muyo tsammanin yazoda rudi
Su oo dan garin, daura kanzagin zumudi
Kuɗin qasa suke tabushasha, sama dafadi
Dole infadi
Koo dako ba daɗi
Kurakuransu ya,haura mujaddadi
Kumuzo mudur qusawa, baba Atiku duk murorroqai

En Najeriya yanxu ko lokacii yayi
Dazamu sauke dogon katsinaawa alayi
Tambarin sa kuiy haquri cewa yakeeyyi
Koda yaushe bai hanyar dai-dai shayi
Jiki magayi
Sak kar muqara yi
Inmunqiji, kuka zamuqarayi
Domin uban su tsuula baison qasa dakii,shin kai
Asanda oo ke papitikan hawa kujerar
Zantikansa topin alatsi,ne ayadar
Alqawwuran dayaiy, dayawa ba, wanda yaidar
Shekaru takwas kenan sun sakamu dar-dar
Wai dahaihuwar
Mugu gwara anzubar
Dacikinsa kan yazamto shugaban dabar
Dazasu dinga zalintar enqasaa dakiissan kai
Ingantacciyar wutar lantarki bata kuduba
Ruwan sha tsaro, makarantuu basu samarba
Rashin ayyukan yi ga matashi da babbba
Inda lafiyar, hanyoyi bansan dasu ba
Fyaɗe ba'a barsaba
Cin hanci dazanmba
Rigingimu, basudaina zugawaba
Enqasa mudau baba Atiiiku mudaura kai
Mu dama ace, sumaishemu baya zaipi
Tunda Sungaza, gwanda sukauucema laipi
Inko sunqi sawayi gari, babu qarfi
Tasu rijiyar, suntoonata tayi zurfi
Baba Atiku ne, kaɗaiy wanda zai iya
Shine kaɗai yasan, dikwani ɗann shehiya
Insha Allahu shiine zairiqee najeriya
Suko dubarudu ni, inaganin sunada ciiwon kai
Jama'a suna faɗin (baba Atiku ne kawai zaɓin mu)
Birni dama qauye
Yara suna suna faɗin
Manya suna suna faɗin
Tsofaffi, sun faɗa
En mata na faɗin
Samari na faɗin
Harma da malamai
Haɗa da pastoci
Dama sarakuna
Da jami'an tsaro
Haɗa da alqaalai
Dasu da lauyoyi
Guragu suna faɗin
Makapi suna faɗin
Kuraame suna faɗin
Hausawa suna faɗin
Yarbawa suna faɗin
Afulani na faɗin
Inya murai suna ta faɗin
Nadikan jahohi
Abia baba Atiku ne kawai zaɓin mu
Adamawa
Akwa Ibom sun faɗa
Da mutan Anambra
Yan Bauchi sun faɗa
Bayelsa
Benue
Borno
Cross River
Delta
Ebonyi
Edo
Ekiti
Enugu
Gombawa
Imo
Jigawa
Kaduna
Akanawa
Katsinaawa
Kebbi
Kogi
Kwara
Lagos
Nasarawa
Jama'ar Niger sun faɗa
Ogun
Ondo
Osun
Oyo
Plateau
Rivers
Sakkwwatawa sun faɗa
Taraba
Yobe
Zamfarawa
Abuja sun faɗa
Dua, Allah kaimu zaɓe lafiya
Ni da ita
Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Ni da ita
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Aliyu ambassador Bin abas (Atiku care Foundation)
Babawo Abubakar
Muhammad Atiku
Sheikh Arabo
Jauro
Dr net yadunma
Baba Shehu
Isah A Isah
Bello kware
Sanata Baraka
Abubakar Ɗan Sudan
[ Correct these Lyrics ]

[ Correct these Lyrics ]

We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


We currently do not have these lyrics. If you would like to submit them, please use the form below.


English

Kai kuban kidan uban maza gayya, (baba Atiku jagaban gayya)
Ciwo dole ayi jinya
Aikii baka son sanya
Teku baharu maliya
Shi zai kada tsintsiya
Yawar watsa shegiya
Tankade da rariya
Kunu na tsamiya
Surar hawainiya
Kasamu kariya
Inkahau dole aasauya
Masaki qoqon qwarya
Dika sa suja baya
Baka bani na iya

Baba Atiku ne kawai (baba Atiku ne kawai)
Baba Atiku ne
Ruwa maganin iska
Tabarya uban daka
Turmi sha daka
Kaja sunbar maka
Dakazo da anbika
Zai kori en iska
Marasa kishi dika
Labule sirrin daka
Talakawa na sanka
Quru'unmu mun baka
Ganye kalar doka
Hadarin ruwa iska
Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

Gaskiya uwar qarya
Maisasu jin kunya
Makarin juqo laya
Arziqi ture tsiya
Gwarzon mazan jiya
Ka girme jan wuya
Insha Allahu nagaya
Inda rai da lafiya
Zaya riqe Najeriya
Mirna da dariya
Zamuyi dajar miya
Birni da alqarya
Dabai nuna wariya
Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

Keson, tallakan qasa (baba Atiku ne kawai)
Dabai, nuna ya isa
Zaisa, nesa tazo kusa
Patsa kama karpasa
Dayake kishin qasa
Daqau,narsa tayi rassa
Cikin, ran, en qasa
Harafi da lanqwasa
Shugaban dabai wasa
Maganin shegun qasa
Dabasa kishin qasa
Manufarsu zai rusa

Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

Ga mamanmu pas ledi (sannu sarauniya Ruqayya Atiku)
Mamanmu shi dadi
Atabashi tayi Raddi
En qasa kuce momi
Zata fiddamu rami
Ita wance na tsami
Balle muce ummi
Insha Allahu zaki zama pas ledi

Banmanta masu girma baa
Shugabannin tahiyar Atiku bawaasa

Ambasada, Atiiku care Foundationn
Aliiyu Bin Abbas, yahwaɗa cewa
Jagorannan na qungiyar (ASO)
Baba Babawo Abubakar, yahurta

Ga Babba gwanina ɗan gidan Babbaa
Alhaji Muhammad Atiku yahwaɗi cewa

Banmanta namu shehin baa
Sheikh Arabo, naji yahwaɗi shima
Da jauro yahwaɗa shima

Da Dr net, yadunmaa
Yadunma uban maza uban fama
Ga Baaba shehu namu ɗan baiwaa
Jagaban masu tsaro, yahwaɗa cewa
Isah A Iisah masoyin kowaa
Jagaban kannywood dashi dasu sunce
Bello kware wallah bani mantakaa
Shugaban Noya ɗaukacinku duk kunce

Sanata Baraka, mai halin girmaa
Naji keda mutanenki kunhwaɗa cewa
Ina ɗan Sudan Abubakar nawaa
Shugaban UAN kun hwaɗa kuma

(Ruwa ruwa ruwa baba (baba Atiku hau kasamar mana)
Wuta ga en qasa baba
Tsaro cikin qasa baba
Haɗa da man fetur
Kiwon lafiya baba
Fanni na illimi baba
Kayan aiki na noma
Da adanun qasa baba
Da en kasuwa baba
Haɗa da malamai baba
Guraabe na aiki baba
Da martabar qasa baba)

Baba Atiku ne kawai
Baba Atiku ne

(Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai)

Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai

Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai

Dafari nakira, Allahu mamallakina (iyae)
Wanda yayyi almuru safiya darana
Gani zana waqe gwanina dabaya barna
Rabbi taimakan, qara basira akaina
Masooyin mune (eh)
Kuma shugaban mune
Talakawa musan, yanzu damar mune (eh lallai)
Zaɓen dake tape karmu bari afimu zafin kai

Rabbana kaqara salati ga Annabi na
Shugaban mu zaɓaɓɓe ɗa gun ameena
Alihi sahabbai, har tabi'ai roqoona
Zuljalalu sasu ciki suyi daram su zauuna
Naka nakane
Koyaabar gidan kune
Dukkanin abinda sunkai mana muna sane
Dakanmu zamu ko,rasu da guduu susa kai

Kowa ya rena mai labari ganinka shine
Gaskiya makamin asali, gun mutane
Abin dakwai tilin mamaki, kona tonene
Ba batu naneman aure bane kugaane
Atiku namune
Mai kiishin qasar mune
Ilahu taimaka mishi bawankane
Sannan kasa yaqa,ra lafiya yakauda ciwon kai

Ashe asheko iska banauyyi kuduba
Allahu ne yake karewa, bamutum ba
Tsohuwa da babbar magana, ba kaɗan ba
Atiku nada ɗumbin khairi, zamu caaɓa
Ubann mara uba
Maciji uwar kulɓa
Asannu sannu za'aiy kwashe raba
Atiku Abbakar, mutum ne dabaida girman kai

Eeh Baqon munafuki, bana mutumba ɗai kujini
Ansan biri daɓarna yake qwai yanada qarni
Makaaho daɓata madubi, gashi gani
Duhu nadamina, maganin kwaɗaiy abaani
Banrena qanqani
Damutum da aljani
Allah tsaremu aikin dana sani
Atiku Abbakar, shine shugaban dama zaɓai

Baba Atiku adali, mai kishin en qasata
Tallakawa masu kuɗi soyake mu huta
Baya nuna bambancin jinsi ku fahimta
Bashi ba qabilanci gun maza da maatta
Jin jirin wata
Yadare haasken wuta
Naafirta gaskiya, karda kuqaryata
Indarai da lafiya, baba Atiku zamu daura kai
Jama'ar qasa kusan, baba Atiku baya qarya
Kul karku yarda cewa qasar, dashshi aka karya
Idanma dashi aka bata, can abaya
Yanxu yataho gyara so yake asauuya
Kumuiy yafiya
Inlaifi yayi baya
Muma munama Allah kuma yaiyi yafiya
Badan tausayi ba datini Atiku yaasa kai
Yaiy riqon muqamai dayawa cikin siyasa
Babu wanda yayi kokawa, ko yaqosa
Bayasa ido yaga barna balle yaqyasa
Tambaya kuje, kuiwa gwanki ya aamsa
Shirin muna qisa
Masu so suhaddasa
Inata gargadinku karku assasa
Inkunyi zaizamo qaiqai gun masheqiya hau kai
Yariqe muqamin kwastam, babu wasa
Waziri daga bisani yashigo fagen siyasa
Inda yazzamo, gwamnan Adamaawa dakansa
In muna bidar cancanta, bakamarsa
Ko ankar kasa
Nesa ko anan kusa
Nasabarsa zatahau kai tatumurmusa
Su o'o basu badamar mulkin qasa, Jakai

Shi atiku bawai milkin yake bidaba ba
Danko shugabanci bawanda bai riqaaba
Tausayin, dayakewa talakawa yaduuba
Yayanke shawarar, gwara yadaawo yakarba
Ba yayin zamba
Kuma baya tababa
En kasuwa kubar, aikata cin riba
Ga namu yataho gyara, danmusamu encin kai

Dikanmu munsani, baba atiku nada kuddi
Balle ace muyo tsammanin yazoda rudi
Su oo dan garin, daura kanzagin zumudi
Kuɗin qasa suke tabushasha, sama dafadi
Dole infadi
Koo dako ba daɗi
Kurakuransu ya,haura mujaddadi
Kumuzo mudur qusawa, baba Atiku duk murorroqai

En Najeriya yanxu ko lokacii yayi
Dazamu sauke dogon katsinaawa alayi
Tambarin sa kuiy haquri cewa yakeeyyi
Koda yaushe bai hanyar dai-dai shayi
Jiki magayi
Sak kar muqara yi
Inmunqiji, kuka zamuqarayi
Domin uban su tsuula baison qasa dakii,shin kai
Asanda oo ke papitikan hawa kujerar
Zantikansa topin alatsi,ne ayadar
Alqawwuran dayaiy, dayawa ba, wanda yaidar
Shekaru takwas kenan sun sakamu dar-dar
Wai dahaihuwar
Mugu gwara anzubar
Dacikinsa kan yazamto shugaban dabar
Dazasu dinga zalintar enqasaa dakiissan kai
Ingantacciyar wutar lantarki bata kuduba
Ruwan sha tsaro, makarantuu basu samarba
Rashin ayyukan yi ga matashi da babbba
Inda lafiyar, hanyoyi bansan dasu ba
Fyaɗe ba'a barsaba
Cin hanci dazanmba
Rigingimu, basudaina zugawaba
Enqasa mudau baba Atiiiku mudaura kai
Mu dama ace, sumaishemu baya zaipi
Tunda Sungaza, gwanda sukauucema laipi
Inko sunqi sawayi gari, babu qarfi
Tasu rijiyar, suntoonata tayi zurfi
Baba Atiku ne, kaɗaiy wanda zai iya
Shine kaɗai yasan, dikwani ɗann shehiya
Insha Allahu shiine zairiqee najeriya
Suko dubarudu ni, inaganin sunada ciiwon kai
Jama'a suna faɗin (baba Atiku ne kawai zaɓin mu)
Birni dama qauye
Yara suna suna faɗin
Manya suna suna faɗin
Tsofaffi, sun faɗa
En mata na faɗin
Samari na faɗin
Harma da malamai
Haɗa da pastoci
Dama sarakuna
Da jami'an tsaro
Haɗa da alqaalai
Dasu da lauyoyi
Guragu suna faɗin
Makapi suna faɗin
Kuraame suna faɗin
Hausawa suna faɗin
Yarbawa suna faɗin
Afulani na faɗin
Inya murai suna ta faɗin
Nadikan jahohi
Abia baba Atiku ne kawai zaɓin mu
Adamawa
Akwa Ibom sun faɗa
Da mutan Anambra
Yan Bauchi sun faɗa
Bayelsa
Benue
Borno
Cross River
Delta
Ebonyi
Edo
Ekiti
Enugu
Gombawa
Imo
Jigawa
Kaduna
Akanawa
Katsinaawa
Kebbi
Kogi
Kwara
Lagos
Nasarawa
Jama'ar Niger sun faɗa
Ogun
Ondo
Osun
Oyo
Plateau
Rivers
Sakkwwatawa sun faɗa
Taraba
Yobe
Zamfarawa
Abuja sun faɗa
Dua, Allah kaimu zaɓe lafiya
Ni da ita
Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Talakawa mu ankare
Karda musake kuskure
Zaɓennan dake tafe karda mukuskure
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Ni da ita
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Kuri'unmu duk muba baba Atiku shugaban jin qai
Aliyu ambassador Bin abas (Atiku care Foundation)
Babawo Abubakar
Muhammad Atiku
Sheikh Arabo
Jauro
Dr net yadunma
Baba Shehu
Isah A Isah
Bello kware
Sanata Baraka
Abubakar Ɗan Sudan
[ Correct these Lyrics ]
Writer: Hussaini Saad
Copyright: Lyrics © O/B/O DistroKid




Saad Hussaini King - ATIKU_KAWAI_2027 Video
(Show video at the top of the page)


Performed By: Saad Hussaini King
Language: English
Length: 19:45
Written by: Hussaini Saad
[Correct Info]
Tags:
No tags yet